GhanaStar

Ghana News, Politics, Sports, Jobs and more

ClassiQ – An Fara Lyrics

Posted in Uncategorized

Download Audio

[Verse 1]

Yo an fara

Gudu ake when the boy fara

Classiq sun jimu sun sara

See i’ve done it before kuma zan qara

Ba ihu, ba qara

We disturbing the peace to ku kai qara

J.town k.town an fara,

Shoutout to my fans daku nake gadara,

No one bother don’t dada

Ai ko hard ma yasan I go harder

Ba ko another

Kuma anytime muka shigo gari eve gather

Shawty feeling me

Yaro ga sawaggu ga ilimi

Imma godzilla

Microphone killer

Am shining ko a duhu bana buqata

(wallahi)

[Verse 2]

Yo Me kasa su kasa

Suma sunso suyi amma sun kasa

Kai bani hanya ka matsa

Malam da zafina nake ina tafasa

Na sama na sama na qasa

I’m making these haters cry nine

Breaking the records na fasa

Qaramin yaro amma suna ce mini

Yes sir

Yo Ci gaba da gashi

Ranar da na mutu za ayi rashi

Ina abun yake sai nace gashi

In zanyi zanyi cllassiq baya fashi

Ko ba haka ba sarah

Eh ni na rera

Waqa so sexy kaman emma nyrah

Toh Why the hell you think am rapping

my ngga wallahi ina neman naira!

[Chorus/Hook]

Toh an fara

An fara(x7)

Kai! Ji mana an fara(x8)

[Outro]

Classiq

Walahi tallahi ka kashesu duka ma nigg

Finesse 2000 forever

Ai mun gaya muku

Yeah We here

We not going nowhere

Arewa mafia an fara

Join GhanaStar.com to receive daily email alerts of breaking news in Ghana. GhanaStar.com is your source for all Ghana News. Get the latest Ghana news, breaking news, sports, politics, entertainment and more about Ghana, Africa and beyond.